Hausa Musics
MUSIC : Hamisu Breaker ~ Yadda Kunne Yaji
Download Mp3 : Hamisu Breaker ~ Yadda Kunne Yaji
Sabuwa wakar Hamisu breaker mai “Jarumar Mata” ya sake zo muku da sabuwa waka mai suna ‘Yadda Kunne Yaji’ .
Itama wakar soyayya ce wanda zakuji irin yadda yayi wannan waka daman dai kunsan mawakin a fagen soyayya ba’a cewa komai.
Breakan waka !!!! Sunanka yayi daidai da yanda kake yin nazari da tunani ta wajen faranta ran masoya kamar ni da budurwata .
Kuma ina so ka raini ne na zama na farko nan gaba a cikin mawaka.
( ni ne naka qaramin breaker )