Hausa Musics
[MUSIC] Nura M Inuwa ~ Happy Birthday Walid ‘2021 Song’
Advertisment
Shahararren mawakin soyayyar nan wanda yayi fice gurin rera wakokin Soyayya wato Nura M Inuwa ya saki sabuwar waka mai suna “Happy Birthday Walid”.
Happy birthday walid na daya daga cikin wakokin da shahararen mawakin ya nuna tana daga cikin Sababbin wakokinsa na wannan shekara 2021.
Ku danna alamar ‘download mp3 ‘ da ke kasa domin sauraren wakar