Hausa Musics

MUSIC : Hamisu Breaker ~ Kanwata

Wakar kanwata ta mawaki Hamisu Breaker itama na daya daga cikin wakokinsa da nayi fice wajen mutane da sonta sosai irin yadda ya tsara wakar.
Wanda anyi kalaman soyayya sosai a cikin wanda idan kunka saurara zakuji yadda zancen yake sai danna alamar Download mp3 da ke kasa domin saukar da audion wakar.
 

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button
DOMIN SAMUN GARABASA