Kannywood
Duk wanda Allah ya taimakeshi ya wuce 2020 to ba karamar Nasara zai yi a Rayuwa ba ~ Hadiza Gabon
Duk wanda Allah ya taimakeshi ya wuce 2020 to ba karamar Nasara zai yi a Rayuwa ba ~ Hadiza Gabon
Tauraruwar fina-finan Hausa,Hadiza Gabon ta bayyana cewa duk wanda Allah ya taimakesa ya wuce shekarar 2020 te ba karamar nasara zai yi a Rayuwa ba.
Hadiza ta bayyana hakane ta shafinta na sada zukunta inda ta kara da cewa Allah yasa muga wucewar 2020 lafiya. Allah ya baiwa Najeriya zaman Lafiya.