Hausa Musics

[MUSIC] Abdul D One – Iyalina

[MUSIC] Abdul D One - IyalinaAbdul D One ya saki wata sabuwar wakarsa mai taken suna “Iyalina“. Gaskiya zanso ace masoya wannan mawaki wadanda suke da iyalina yakamata ace sun saurari wannan waka saboda ta bada ma’ana matuka.
Zaka iya sauraran wannan waka kuma kadanna Abdul D One – Iyalina Mp3 Download domin sauke ta acikin wayarka ta Android cikin sauki kuma kyauta.

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button