Kannywood

Bidiyo : Aminu S Bono Ya Ragargaji Yan Matan KannyWood

 
Mai Shirya Fina Finai Aminu S Bono Ya Ragargaji ‘Yan Matan Kannywood Inda Ya Caccaka Musu Magana.. Ko Me Yayi Zafi Haka.
Aminu s borno darakta ne a masana’antar Kannywood wanda shima yana taka rawar gani wajen daraktin wakoki da fina finai.
Kalli Videon Yanda Yake Ragargazan Su.
 
 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button