Labarai
Dj Ab Ya Samu Ganawa Da Gwamna El-rufai (Hotuna)
Advertisment
Dj Ab Ya Samu Ganawa Da Gwamna El-rufai (Hotuna)
Tauraron mawakin Gambara, DJ Abba kenan a wadannan hotunan inda yake tare da gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasiru Ahmad El-Rufai.
DJ AB ya saka hotunan a shafinsa na Instagram inda ya bayyana cewa yau na hadu da gwamna El-Rufai.
Sai dai shahararren mawakin bai bayyana ganawarsu da mai girma gwamnan jahar kaduna ba.
Kalli ga hotunan a kasa.