Kannywood
Zaharadeen sani Yayiwa Aisha Yusuf Addu’a Mai Zafi
Zaharadeen sani Yayiwa Aisha Yusuf Addu’a Mai Zafi
Tauraron fina-finan Hausa, Zaharadeen Sani ya bayyanawa daya daga cikin na gaba-gaba a wajan zanga-zangar SARS, A’isha Yusuf cewa ba zamu yafe miki ba.
Zaharadeen ya saka hoton matar inda ya rashashi da jan fenti da Rubuta cewa”Ba zamu yafe miki ba Wallahi”
Zaharadeen ya kuma yiwa Mawakin Kudu, Davido irin wannan abu.