Kannywood

Bidiyo : A Tuna da Rayukan da suka Ceto ta a arewa ba kuskurensu ba #SARS ~ Zaharadeen sani

A cikin wannan bayyani zakuji irin yadda jarumi Zaharadeen sani yayi cikakken bayyani akan munafukan yan arewa da dai sauransu.

Wanda sanin kanku ne cewa duk sati daya kacal da fara wannan harka amma gashi nan an rushe su wanda akwai manya manyan yan siyasa da sunka ce su basa goyon bayan rushe #sars a nigeria.

Ga bidiyon nan kasa domin ku kalla.







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button