Kannywood
Shagalin BarKa Da Sallah Daga Jaruman KannyWood
Shagalin BarKa Da Karamar Sallah 2023, Daga Jaruman KannyWood Tare Da Iyalansu! Yau Take Sallah. Mun Sami Damar Kawo Muku Wasu Daga Cikin Jaruman KannyWood Tare Da Iyalansu Wajen Murnar Shagalin Karamar Sallah Na Wannan Shekarar.
Fitattun jarumai da yawa da sunka nuna fuskokin matansu wanda an jima ba’a ga hotunansu da matansu ba.
Wannan wani alada ce ko ince yana daga cikin murna da ya zamo daga shekara sai shekara wani yake daukar hotunsa shi da iyalinsa ya nuna a duniya.
Ga hotunan kwaliya sallah nan daga cikin faifan bidiyo da tashar YouTube mai suna Tsakar Gida tv na tattara.