Kannywood

Bidiyo : Mansurah Isah Yadda Ta Kaya Tsakanina Da Masu Barazanar Kashe Ni, Ni Da Yarana

Advertisment

Wannan ida shine karshin yadda ta kaya da Mansurah Isah da yan damfara wanda a turanci aka kira yan “Yahoo” wanda sunkayi barazanar kasheta ko ta biya kudin fansa $1500 dalar Amurika.
Wanda idan baku manta ba shafin Hausaloaded blog ya kawo muku labarin satin da ya gabaya to a yau munzo muku da bidiyo daga bakin tsohuwar jarumar kuma matar jarumin shirya finafinai hausa na kannywood wato Sani Musa danja.
Ga bidiyon nan kasa.

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button