Kannywood
Har yanzu ina tare da Atiku daram dam ba canjawa – Fati Muhammad
Advertisment
Duk da rashin nasarar da dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP,Atiku Abubakar yayi a zaben 2019, daya daga cikin taurarin fina-finan Hausa da take tallata shi,Fati Muhammad ta bayyana cewa har yanzu tana tare dashi daram dam babu canjawa.
Ta kara da cewa kuma yanzu tana sauraron umarninshi ne akan makomarsu a siyasance
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com


