Kannywood
Bidiyo : Nayi Matukar Farin ciki Da ƙara kudin Mai Da Buhari Yayi ~ inji Rarara
Advertisment
A cikin firar da gidan jaridar voa da tayi da shahararren mawakin siyasar apc dauda adamu abdullahi kahutu rarara yayi.
- Ya nuna jindadinsa da farin ciki akan kudin da mai da buhari yayi a nigeria.
Domin ji da kallo daga bakinsa ku saurari wannan bidiyon nasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com