Kannywood
Ali Nuhu Ya Mayarwa Da bello muhd Bello Martani Akan Fadan Da ke Tsakanin su (karanta)
Advertisment
Tauraron fina-finan Hausa, Bello Muhammad Bello wanda aka fi sani da General BMB ya yabi abokin aikinsa, Ali Nuhu inda ya bayyanashi da cewa mutumin kirki ne.
BMB ya bayyana hakane ta shafinsa na sada zumuntar Instagram inda yace Ali Nuhun a koda yaushe ana masa Sharri yana sakawa da Alheri, irin halin da Annabi Muhammad (SAW)
Yace ya fadi abubuwa marasa dadi da dama akan Ali Nuhun amma a koda yaushe yana kokarin ganin ya taimaka masa.
Ali Nuhun ya amsa masa da cewa, Ina Godiya, Allah ya yafe mana Kura-kuren mu
Advertisment
Bayan ya wallafa wannan shine ali nuhu ya mayar masa da martani da kalamai masu hikima.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com