Mahaifiyar Lawal Ahmad Ta Hanashi Takara
Yanzu Yanzu. Mahaifiyar Lawal Ahmad Ta Hanashi Fitowa Takarar Dan Majalisar Da Yayi Niyyar Fitowa Bisa Wannan Dalilan. Jarumin Ya Bayyana A Shafinsa Na Sada Zumunta Inda Ya Sanar Da Hanashi Takarar Nashi Na Dan Majalisar Mai Wakiltar Bakori Na Jihar Katsina.
Tun Ba Yau Ba Jarumin Yasha Fitowa Takara Musanam Na Majalisar Sai Dai A Wannan Karon Ya Fito Da Karfinsa. Imda Yake Ganin Yanzun Ya Shirya Tsaf Domin Karawa Dama Ko Waye A Takarar Kujerar Majalisan. Domin Kuwa Kullun Masoyansa Karuwa Sukeyi.
Ya Fitar Da Sanarwar A Kamar Yadda Yake Anan
“Mun Hakura Da Takara Sakamakon Iyayenmu Sunce Mubari Kuma Munbari Shiyasa Kukaji Shiru, Kuma Indai Mutum Yanaso Ya Gama Da Duniya Lafiya To Yabi Iyayensa, Amma Haryanzu Munanan cikin Jam’iyyar mu Ta APC Tare Da Jagoran mu Na Jihar Katsina Gwamnanmu Mai Adalci Right Aminu Bello Masari, Kuma Zamu Chigaba Da Bada Gudunmowar mu Iya Yadda Zamu Iya, Kuma Muna Fatan Allah Ya Bamu Shuwagabanni Masu Amfani Wanda Aluma Zasu Amfana Dasu Amin, nagode.”