Kannywood

Bidiyon Shagalin Bikin Jaruma Halima Atete Day 2

Kalli Shagalin Bikin Jaruma Halima Atete Day 2, Ana Nan Ana Ci Gaba Da Ruguntsumin Shagalin Bikin Jaruma Halima Atete, A Garin Maiduguri. Inda Manya Da Kananan Jaruman KannyWood Su Halarci Shagalin Bikin Na Jarumar.

Zuwa Ranar Asabar Ne 26, Ga Watan Sha Daya Za.a Gudanar Da Daurin Auren Jarumar Tare Da Angon Nata Mai Suna “Mohammed Mohammed Kala” Muna Fatan Ubangiji Allah Yasa Ayi Bikin Lafiya Kuma Allah Ya Basu Zaman Lafiya Amin.

Kalli Yadda Ake Gudanar Da Shagalin Bikin, Inda Yan KannyWood Suyi Cincirindo.

[Via]

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button