Labarai

Ana Zargin Mubarak Bala Ya Hallaka Wanda Yayi Kalaman Batanci Ga Annabi Muhammad SAW ~Datti Assalafy

Advertisment

Jaridar Asara Reporters ta ruwaito labarin cewa matar wannan kafurin yaro Mubarak Bala ta rubuta takardan koke zuwa ga majalisar dokokin Nigeria tana so majalisar tabi diddigin halin da mijinta yake ciki

Saboda wai gwamnatin jihar Kano da take rike dashi ta hana kowa ganinshi har da lauyoyinsa duk an hanasu ganinshi, babu wanda ya san inda yake a halin yanzu, shiyasa suke zargin wai an hallakashi cikin sirri

Matar Mubarak Bala mutumiyar jihar Kogi ne, sun hadu da Mubarak din a kafofin sada zumunta har ya yaudareta ya dirka mata cikin shege, iyayenta suka ki yarda a kotu aka daura aurensu, anyi case sosai, ta haifi yaro na miji kwana arba’in da suka wuce kafin Mubarak Bala ya zagi Manzon Allah (SAW) a Facebook a kamashi, ina da hotonta da na jaririn da ta haifa masa, amma shi Mubarak Bala din yana boye wa, bai so a sani

Abinda zai baku mamaki jama’ar Musulmi, duk da wannan kafurci na Mubarak Bala yara ‘yan matan Musulmi ba karamin bibiyarshi suke ba don yana basu kudi saboda kwadayi, lalatacce ne kartagin mazinaci da yake lalata yaran mutane, ga bakin kafurci

Advertisment

Fatana Allah Ya sa wannan zargi da magoya bayan Mubarak Bala sukeyi cewa an kashe shi a boye ya zama gaskiya, don dama abinda nake fata gwamnatin jihar Kano tayi kenan, ayi Shari’ar a boye, sannan a zartar masa da hukuncin kisa a boye, idan yaso taron dangin kafuran duniya suyi ta kururuwa nan da shekara 1000 wallahi babu abinda zai faru

Yaa Allah Ka tabbatar da halaka na wulakanci akan Mubarak Bala, Ka jefa nasa dukkan masifa da bala’i a makwancinsa Amin

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button