Hausa Musics
MUSIC: Ado Gwanja ~ ‘Yan Mata
Wannan wata sabuwa waka ce wanda limamin mata yayi watai Ado isah Gwanja yazo da sabuwa wakar wanda yan mata kawai ankayiwa wannan waka.
Wanda zaku yi mamaki sosai irin yadda yayi kalamai akan mata a cikin wannnan waka.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com