Kannywood
Kannywood Ta Yi Zara : Ali Nuhu Da Halima Ateete Sun Zama Jakadun Wasar Laliga
Advertisment
Tauraron fina-finan Hausa, Ali Nuhu, Sarki da Abokiyar aikinsa, Halima Atete sun zama jakadun gasar La liga da ake bugawa a kasar Sifaniya.
Halima Atete ta saka wannan sanarwa a shafinta na sada zumunta sanye da abubuwan gasar.
Tuni dai abokan aikinsu da dama suka fara taya su da Murna. Za’a iya cewa sune na farko a masana’antar Kannywood da suka samu wannan gagarumar aikin Ambasada da a baya babubanda ya samu me girma kamarsa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com