Labarai
Labari Da Dumi Dumi : Yakubu Dogara Ya Koma Apc
Advertisment
Tsohon Kakakin Majalisar Wakilai Yakubu Dogara ya koma Jam’iyyar APC.
Mai taimaka wa shugaban ƙasar kan kafofin sadarwa na zamani Bashir Ahmed ne ya wallafa hakan a shafinsa na Twitter.
A yau Juma’a ne dai Yakubu Dogara tare da Gwamnan Yobe Mai Mala Buni suka kai ziyara ga Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari.
A 2018 ne dai Yakubu Dogara tare da wasu ‘yan majalisa suka sauya sheƙa daga APC zuwa jam’iyyar adawa ta PDP.
Former Speaker of the House of Representatives, Yakubu Dogara has decamped to the All Progressives Congress (APC), Chairman of the APC Caretaker Committee, H.E. Mai Mala Buni, disclosed this after their meeting with President Muhammadu Buhari this afternoon.— Bashir Ahmad (@BashirAhmaad) July 24, 2020
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com