Kannywood
[Bidiyo] Shagalin Bikin Tijjani Babangida Da Maryam Lailah Labarina
Tsofaffin Abokan Tijjani Babangida na wasan ƙwallon ƙafar Najeriya sun shirya masa Dinner ta musamman don taya shi murnar Auren sa da Maryam Waziri (Laila a Shirin Labarina) a Kaduna.
Shiga nan ga bidiyon nan.
Join Our WhatsApp Channel
Get verified job vacancies, career tips, scholarships and opportunities delivered straight to your phone, free and as soon as they're posted.




