Kannywood

A gaggauta Mayar da Ummi Rahab Saudiya Muhd lawal Gusau ya kai koke ga kwamishan yan sada

Advertisment

A gaggauta Mayar da Ummi Rahab Saudiya Muhd lawal Gusau ya kai koke ga kwamishan yan sada
A gaggauta Mayar da Ummi Rahab Saudiya Muhd lawal Gusau ya kai koke ga kwamishan yan sada
Hoto : YouTube
Daga : Tsakar Gida Tv

A wani sabon koken da wannan mai rajin kare hakkin dan adam ya kai ga kwamishan yan sada na jahar kaduna wani hoton takardar koken da ummi Rahab ta kai ga hukumar yan sanda farin kaya na cID kan cewa adam a zango yana bata mata suna.
Muhammad lawal gusau yayiwa kashimishin fashin baki kan koken da ummi Rahab ta kai.
Kana ya nemi amayar da ummi kasar ta ,ta haihuwa kamar yadda yasir ya bayyana ba yar kasa bace.
Mohd lawal ya aikowa da kwafin koken ga tashar tsakar gida bayyan ya aika ga kwamishan yan sada na kaduna kuma ya aika da kwafin zuwa ga mataimakin kwamishina na CID biyo bayan sakon yake yawo da kuma maganganu da dan uwanta yasir yayi ,ga dai yadda koken ya kasance.
Sai ku saurara a cikin wannan faifan bidiyon.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button