Uncategorized

Ga Matan Aure Kawai : Yadda ‘Ya Mace Za Ta Matse Farjinta

Advertisment

Ana so ko da yaushe idan mijin ki zai kusance ki yaji ki a matse ki ke, ba’a son lokacin da miji zai kusanci matarsa ya wuce siririf.

Don haka ya ke da kyau mace ta rika kula da gabanta kar ya bude.

Abubuwan da ke matse mace suna da yawa misali

Bagaruwan hausa…..Ana dafa ta da ganyen magarya ko ita kadai a rika wanke gaba dashi ko
ki zuba a baho ki zauna a ciki da dumin kaman 30mins a kalla sau biyu a sati

Advertisment

Kanun fari ana dafa shi a sha da zuma da zafi zafi ko ki jika ya kwana da safe ki tace kisha da madara da zuma. Ana kuma dafa ta a zauna a ciki da dumin ta ko a rika tsarki da ruwan ko kuma a zuba kanun farin garwashi a tsugunna shi ma sau 2 a sati

Kwallon mangwaro idan kika fasa zaki ga dan ciki fari haka, ana busar dashi a daka a kwaba da zuma arika matsi da shi bayan isha’I idan zaki kwanta bacci ki wanke ko kuma ki dafa dan cikin da bagaruwa ki wuni tsarki dashi ko ki zauna a ciki n shi ma a kalla sau 3 a sati.

Almiski fari ko ja ki daka kanunfari ki tankade yai laushi sai ki kwaba da miskin da man zaitun yawaita amfani dashi na matse mace sosai kuma kullum cikin kamshi….yana gyara macen da ta haihu sosai musamman da jinin haihuwa ya dauke ki fara amfani dashi har ki ar’bain…

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button