Labarai
An Kama Masu Shigo Da Kayan Ta’addanci A Nigeria (Hotuna)
Advertisment
Alhamdulillah jami’an tsaron Kasar jamhuriyar Nijer (GENDARME) sun samu nasaran kama wasu matasa guda biyu da manyan makamai na ta’addanci suna kokarin shigo dasu Nigeria ta yankin jihar Sokoto
An samu bindiga kirar AK47 guda 21, da harsashin bindiga kirar AK47 sama da dubu biyu a tare da su zasu kai jihar Sokoto
Bayanan sirri ya nuna ana safaran muggun makamai daga jamhuriyar Nijer ana kaiwa ‘yan bindiga da suka addabi yankin Arewa maso yamma ba, Alhamdulillah an fara kamasu
Advertisment
Muna rokon Allah Ya ciga da tona asirin masu safaran makamai, Ya kare mu daga sharrin su Amin
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com