An shigo har ‘Dakinta anyimata yankan Rago bayan ta ‘karbi musulunci A Garin saminaka
Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano
Lamarin da yafaru Ajiya A garin saminaka dake yankin ‘karamar huku
mar lere A jahar Kaduna
An shiga har dakin ta an yi mata yankan rago a daren jiya bayan ta karbi musulunci.
Lamarin ya faru ne a garin Saminaka dake karamar hukuman Leren jihar Kaduna.
Rundunar ‘yan sanda ta jahar Kaduna ta tabbatar da afkuwar lamarin
Tace Tana kan gudanar da bincike Akan Kisan gillar da akayiwa baiwar Allah
Muna rokon ‘yan uwa musulmi dasu saka ta a cikin addu’a.
Allah Ya rahama mata dama ‘yan uwa musulmai baki daya da suka riga mu, in kuma tamu tazo Allah Yasa mu cika da imani.An shigo har ‘Dakinta anyimata yankan Rago bayan ta ‘karbi musulunci A Garin saminaka
Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano
Lamarin da yafaru Ajiya A garin saminaka dake yankin ‘karamar huku
mar lere A jahar Kaduna
An shiga har dakin ta an yi mata yankan rago a daren jiya bayan ta karbi musulunci.
Lamarin ya faru ne a garin Saminaka dake karamar hukuman Leren jihar Kaduna.
Rundunar ‘yan sanda ta jahar Kaduna ta tabbatar da afkuwar lamarin
Tace Tana kan gudanar da bincike Akan Kisan gillar da akayiwa baiwar Allah
Muna rokon ‘yan uwa musulmi dasu saka ta a cikin addu’a.
Allah Ya rahama mata dama ‘yan uwa musulmai baki daya da suka riga mu, in kuma tamu tazo Allah Yasa mu cika da imani.
Wanda a shafin Facebook mai suna Dokin Karfe ne na wallafa wannan labari.

![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)

Subhanallah inna liloahi wainna ilaihi raajiun