Labarai
Daga karshen Beelalgy Yaron Da Yan sanda Na Ciwa Zarafi Yayi Raddi Mai zafi
Advertisment
Yaron da yan sanda na cewa zarafi a baidar zama yayi martani akan hakan inda Yaro ya wallafa a shafin sa na instagram.
“Waman yatawakkal alallahi fahuwa hasbuh
It’s just the beginning”.
Wanda a hausance yake cewa kowa ya dogara ga Allah bazai taɓe ba wannan shine fara.
Wanda a gaskiya bakin ranar da anka yi wannan ya samu mabiya sosai a shafin sa na instagram.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com