Labarai

Fitacciyar yar Social Media Dorathy Dominic ta karbi Addinin Musulunci ta canza suna zuwa Maryam

Advertisment

Alhamdulillahi musulunci ya samu karuwa an samu wata yar gwagwarmaya kuma fitacciya mai amfani da kafafen sada zumunta.

Fitacciyar ‘yar social Media daga jihar Adamawa Dorathy Dominic ta sanar da karbar musulunci. Ta sanar da cewa ta sauya suna zuwa Maryam.

Matashiyar ta wallafa a shafunta na Facebook kamar haka.

Officially Maryam
Alhamdulillah.”

 

Fitacciyar yar Social Media Dorathy Dominic ta karbi Addinin Musulunci ta canza suna zuwa Maryam

Wanda nan take mutane suke ta yi mata fatan Alkhairi da taya murna shigowa sabuwa rayuwa Allah ya karbi tubanta yasanya ta zamo alkhairi ga daukacin musulmin duniya baki daya amen.

Karin bayyani yana nan zuwa…….

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button