Kannywood

Bidiyo : Akan Maganar Tsiraici Itama Rukkaya Dawayya Tayi Bidiyo

Advertisment

Jaruma rukayya umar dawayya santa tayi wani Bidiyon itama kuma hakika wannan batu ya kazanta dawayya tace haramun ne don kawai mutun yayi fyade dattijo mai shekaru kawai sai ku dauki Bidiyonsa tsirara kuna sakawa a social media hakan ba daidai bane domin wani cikin masu fyaden bayin kansa bane wani hau ne kawai, rukayya umar tace masu yada Bidiyon tsiraicin yara kanana a social media hakika sunfi wasu masu fyadenma laifi ace karamar yarinya wacce bata san kanta ba kwata kwata amma sai ku rinka Daukar Bidiyon ta da tsiraicin ta kuna sakawa a social media? har kuna bayyana sunan iyayenta da anguwarsu tare da gidansu wannan tozarci ne..

Rukayya dawayya ta kara da cess tana da ‘yancin yin magana a matsayinta na ‘yar Nageriya kuma ‘yar arewa musilma Domin ‘yan kudu aisu ba haka suke ba tace ko ba’ayin fyaden ne a kudancin Nageriya? To maganar gaskiya wannan haramun ne idan kuma baku sani ba to kuje ku tambayi malamai Inji Jaruma rukayya dawayya….
Ga bidiyon da ta wallafa a shafinta 
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button