Kannywood
Bidiyo : Ku Isar Da Wannan Sakon Akan Dan Wasan Hausa ( Addinin Ba’abin Wasa bane)
Wannan wani sako ne zuwa ga dan wasan kwaikwayo wanda anka fi sani da malam ali a cikin shirin kwana Casa’in wanda shine yana yiwa fatawar dr bashir Aliyu Umar Martani akan fatawar saki a cikin wasan kwaikwayo.
Ga bidiyon nan kasa.
https://youtu.be/8VFxnFmNCgY