Kannywood
Rahama saudau Ta ziyararci PSG kalli hotunanta tare da “General secretary na PSG”
Advertisment
Jaruma Rahama Sadau tana kasar France a nan take ta ziyarci kwalb din wasa na psg wanda abun mamaki sai gashi tayi sa’a ta samu tarbo na musamman wanda ta yi hotuna tare babban manya manya wannan kwalb din wasa.
Idan ankace general secretary a koni babban mutum ne a cikin harka mukami.
Lallai rahama Sadau tayi abun a zo agani a wannan lokaci na irin wanna samun sa’a na wannan karamci da ta samu wanda ta bayyana taji dadi sosai irin tarbo da ta samu.
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com