Kannywood
VIDEO : Kalli bidiyo Zeepreety da Adam A Zango Sunje Wasan Sallah Niger – Kalli Yadda Ta Durkusa Tana Gaida Makallatan
A yau mun kawo muku bidiyon jarumi adam a zango yare da zee pretty a wajen wasan sallah a kasar niger Niamey irin yadda al’ummar sunka taru sosai a filin wasa
Shine abin ya baiwa zee pretty mamaki irin yadda masoyanta na fito domin nuna soyayya a gareta.
Ku danna kan wanna hoto min kallon bidiyon
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com