Kannywood
Watch Video : Sabuwa waka Nura M Inuwa (Dafin so video 2020) Adam A Zango Ft Aisha Tsamiya
Advertisment
Watch Video : Sabuwa waka Nura M Inuwa (Dafin so video 2020) Adam A Zango Ft Aisha Tsamiya.
Wannan wakar na daga cikin wakokin sabon fim din da Kamfanin Abnur entertainment mai suna “Dafin So” wanda wannan wakar tayi kyau sosai wanda Munka kawo muku bidiyon domin kallo kai tsaye daga shafin Youtube.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
SADIQ SAREWA