Kannywood
Bidiyo : Jayayyar Sarkin Waka Nazir M Ahamd Da Hadiza Gabon Kan Fyade Nazir Ya Gabatar Hujjojinsa Akan Hadiza Gabon
Advertisment
Wannan wani sabon bidiyo ne da Nazir M Ahamd yayi akan matsalar fyade da ake ciki.
Wanda abun mamaki Hadiza Aliyu gabon tayi masa raddi.
To yau yayi bayyani da hujjarsa.
Ga bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com



