Kannywood
Bidiyon Zigidir : Karanta martani Mai zafi Da Nafisa Abdullahi Tayiwa wanda Yace ‘Shegiya miyasa Baki saki Videon Tsiraici Ba?
Advertisment
Wannan wani martani ne da wani yayi Nafisa Abdullahi wanda akan bidiyon Tsiraici da anka fallasa na maryam booth.
Wanda shine itace itama idan taja iska zata fitar da nata.
Shine wani a shafin twitter yake cewa nafisa Abdullahi :-
“Shegiya kince zaki yi videon Tsiraici miyasa bakiyi ba ? Matsoraciya kawai.”
Advertisment
Shine ita kuma ta mayar masa da martani kamar haka:-
“Dan uwanka zaka mutu da kwadayin kai kutee”.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com