Kannywood

Babu gudunmawar Buhari a arzikina da daukakata – Rarara a cikin sabuwar hirarsa

Advertisment

Fitaccen mawakin fasihi a najeriya dauda Kahutu rarara ya sake wata sabuwa fira da jaridar Dclhausa inda ya sake fito da wasu abubuwa da sunka damal male kasar nan wanda ake ta mamakin wannan furuci daga wajensa.

Kuma rarara yace shi babu wata gudumuwa buhari a arzikinsa ko daukarsa wanda duk ya musanta hakan a cikin wannan fira ga yadda abun ya kasance.

Babu gudunmawar Buhari a arzikina da daukakata - Rarara  a cikin sabuwar hirarsa
Babu gudunmawar Buhari a arzikina da daukakata – Rarara a cikin sabuwar hirarsa

Har yanzu so nake a kawo wanda zai ce karya ne ba’a lalata kasar ba, ko kuma a kawo wanda yafi bawa buhari gudumuwa wanda yafi Rarara ko kuma ace ga kuma wanda ya dauki wani abu daga gidan buhari ya baiwa rarara-inji rarara

Kayi waka an biyaka me zai sanya a dauki wani abu a baka?

Ni haryanzu ban samu wanda yayi magana shi ya isa ba, wanda yake cewa idan nayi waka biyana akai ai shi ya sani , in dai dan Najeriya ne kai ko ba dan najeriya ba, shi yasan mawakin da zai kalla ya bashi kuɗi yayi waka ai karya ke ae kai da ganin fuskar kasan ba’a nan take ba.

In kuɗi zan bi bazan bi buhari ba ko yana kan mulki duk abinda zuciyarka zata ayya zaka baiwa rarara ina da shi, ina ma iya bayarwa ni, daga karshe kace kana baiwa rarara mota da gida, to nima ina bada mota da gida ina bada jari kuma wallahi summa tallahi da gumi na- inji rarara

Kace da guminka ba saboda kayi wakar bane anka baka saboda buhari ba?

Ba wani maganar saboda buhari saboda a lokacin da nazo nayi wakoki da yawa, wanda babu buhari a ciki kuma alhamdulillahi cikin wadandan wakoki Allah yasamun hannu sun daukaka”

Shin kai ne ka talla shugaba Muhammadu Buhari ko buhari ya talla ka?

Ba abu ne na gori ba, amma ni yakamata inyi gori amma kasan wani bai sani bane yace anci moriya ganga amma wanda bai sani bane zai fada , ba abinda nasamu babu abinda anka bani.”

Ga hirar nan ku saurara kuji.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button