Kannywood
An Baiwa Ummee zeezee (appointment women leader) Na Kamfen Din Atiku Abubakar
Advertisment
Alhamdulillah na samu mukami(appointment) wanda yau aka ban matsayin (women leader) na kamfen din alhaji atiku abubakar shugaban kasar nigeria na zabe mai zuwa na 2019 inshaa allah,kuma na samu appointment din ne a karkashin jagorancin ambassador aliyu bin abbas .thank you so much sir @binabbas001
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com