Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – So Maso Wani {Madubi Na Album}
Advertisment
Wannan waka mai suna ” So Maso Wani” tana daya daga cikin wannan kudin Album da wannan fasihin mawaki zai fitar a wannan shekara.
Wannan wakar zan iya cemuku bugun lamba ne domin kusan irin tanadin da wannan mawaki yayiwa masoyansa ko masu sauraren wakokin hausa a wannan zangon shekara.
Ku kasance da shafin Hausaloaded blog domin samun sauran wakokin wannan kudin Album mai mai suna ‘madubi na’ an kammala aikinsa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com