Hausa Musics

MUSIC: Salim Smart – Labarina 4

Advertisment

Salim Smart ya fitar da sabom kundin wakokinsa  mai suna “Labarina Ep”.

Labarina 4 waka ce da tafi fice sosai a cikin wannan kudin album wanda yayi kokari sosai wajen rera wannan wakoki.

MUSIC: Salim Smart - Labarina 4

Salim Smart matashin mawaki ne mai fitowa wanda tauraronsa na haskawa sosai a cikin wannan sababbin wakokin nasa.

Labarina waka ce wadda tabbas akwai kalamai sosai a cikinsa wansa zaku nishadantarku da faranta zukatanku.

Advertisment

 

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button