Hausa Musics

[MUSIC] Auta Mg Boy – Ba laifina Bane

Auta Mg Boy ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Ba Laifi Na Bane”.

Auta Mg Boy a wannan shekara yana bi daki daki wajen fitar da wakokinsa yadda ya dace
Saurari wannan waka mai suna “Ba Laifi Na Bane” daga kasa wajen alamun Download mp3 da ke kasa.

Wannan wakar tana daga cikin wakokin da Auta Mg Boy yayi kalamai sosai a cikinta

DOWNLOAD MP3

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button