Hausa Musics
MUSIC : Isah Ayagi – Gimbiya Fatima { Madubi Na Album}
Advertisment
Wannan wata sabuwa wakar Isaha Ayagi ce mai suna ” Gimbiya Fatima” wakar itama tana daya daga cikin Kudin Album din ‘Madubi Na’ 2020.
Ita dai wakar Gimbiya fatima ya rerawa mai suna fatima saboda haka ina muku marhaban da masu suna fatima da kuma mai mata ko Budurwa fatima zasu baiwa wannan mawaki lambar yabo.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com