Hausa Musics
MUSIC : Ado Gwanja – ‘ Kiran Gwanja’ Latest Song
Sabuwa
waka ado gwanja mai suna “kiran Gwanja”wanda shafin abokin aikinmu na kawo muku shine munka kawo muku mr wakoki.com.ng.
Ga kadan daga cikin baitocin wakar:-
? Ana Kirana Gwanja wadansu na zagina.
? Ni nasani se ansha ruwan ciki kana akanja guga.
? Eh suna tacewa gwanjawadansu na zagina.
? Ni nasani cewa da ruwan ciki kana akanja guga.
? Ashe Annabin jika duka yake ruwa magajin gura.
? Kashuka acinye maka amfanin gona kadan ga aikin fara.
? Mai qinka shine zaka shigo ruwa ya nuna ka tada kura.
? Shi ko masoyin ka ko tayaya zai iyama kara.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com








