Hausa Musics
MUSIC : Sababbin Wakokin Garzali Miko Guda Hudu (4)
Wannan wasu sababbin wakokin Matashin mawaki wato Garzali Miko wanda sunyi matukar burgewa amma wannan wakokin audio ne , sai nan gaba jarumin Zaiyi aiki na video ne.
Wanda shine a kullum Hausaloaded.com take kokarin kawo muku wakokin wannan matashin mawakin.
Ga wakokin kada ku manta kuyi Downloading da share Zuwa ga abokanku.
1. Garzali Miko – Zan sha Madara
2. Garzali Miko – Jijiga
3. Garzali Miko – Sabo da Rashi
4. Garzali Miko – Cikin Rai
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
School
salisuzailani5@gmail.com