Hausa Musics
ALBUM AUDIO : Alan waka ~ Makoma ‘Ep’
Shahararen mawakin nan Aminu Alan waka wanda yayi fice a wajen wakokin sarakuna da gargajiya da yadda makomar Arewa take da al’umma.
A sake sakin tsofaffin wakokinsa wanda kuma har yanzu suna matukar muhimmanci akan irin yadda al’ummarmu ta arewa da kuma shuwagabannin mu.
Wanda wakokin guda shidda ne kacal amma asalin sunan album din sunansa makoma.
3.Alan waka – Gwamnoni
4. Alan waka – Inazaka Ne
5. Alan waka – Makomar Arewa
[email protected]