Hausa Musics
[MUSIC] Auta Mg Boy ~ Dazaki Soni
![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?fit=1028%2C1285&ssl=1)
![[MUSIC] Auta Mg Boy - Ummi](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2021/02/official_auta_mg_boy-20210224-0001-1.jpg?fit=1028%2C1285&ssl=1)
Advertisment
Sabuwa wakar Auta Mg Boy mai suna Dazaki soni wakar nan tayi matukar dadi sosai wanda itama ta soyayya ce.
Fasihin matashin mawakin da yayi fice wajen wakokin soyayya wanda zaku ji itama wannan ba’a barta a baya wanda akwai kalamai sosai.