Hausa Musics

MUSIC : Ahmad Shanawa – Kamar Da Wasa (official Audio)

Advertisment

A yau ma munzo muku da wakar ahmad shanawa babban chakwai wanda yazo muku da Sabuwar wakar sa mai suna “Kamar Da wasa” wannan dai wakar soyayya ce.
Uwa uba kuma wakar slow music wanda wakar Gaskiya tayi dadi sosai wanda duk mai soyayya namiji da mace zasu ji dadin wannan wakar.
  
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button