Labarai

Gwamna Bello Matawalle Ya Bada Umarnin Rufe Makarantar Da Aka Jefa Kur’ani Cikin Masai A Jihar Zamfara

Advertisment

Daga Basheer Muhammad Gusau Bmg

Gwamnan Jihar Zamfara, Bello Muhammad, Ya Aminta Da Rufe Makaranta Shattima Model Primary Dake Gusau Tare Da Dakatar Da Shugaban Makarantar Da Aka Jefa Takardun Alkur’ani Ciki Masai Da Dukkan Ma’aikata, Malammai Da Masu Aikin Gadin Makarantar Har Sai Sanarwa Ta Gaba Ta Fito.

Haka Zalika Gwamnan Ya bada Umurnin Daukar Masu Aikin Gadi uku-Uku A Dukkan Makarantun Sakandari Da firamare da asibitoci Dake Cikin Garin Gusau.

Advertisment

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button