Hausa Musics
Video : Abdul D One – A Soyayya Official Video ft Garzali miko X Zpretty
Wannan wani sabon bidiyon waka ne wanda wakar Abdul d one Mai suna ” A soyayya ” shine garzali miko da zee pretty na hwa bidiyon ta.
Wanda bidiyon yayi ma’ana sosai.
Ga bidiyon wakar nan daga shafin Youtube din Garzali Miko nan.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com