Labarai

Wani matashi dan Najeriya yayi wuff da wata baturiya labarin da ya ja hankali mutane

Wani Matashi mai amfani da kafar sada zumunta ta twitter mai alamar X zaharadeen Salisu dansabo ya wallafa a shafinsa inda yake gayawa mutane cewa yayi aure ga abinda yake fadi.

Nayi aure jiya dan Allah kuyi mana addu’a”

Ga hotunan shi nan tare da sahibarsa.

Majiyarmu hausaloaded ta samu kawo muku kadan daga cikin masu martani a karkashin sashin martani.

@your_ girlfriend cewa take :

Miyasa amaryaka bata murmushi

@zs_dansabo ango kenan yake mayar mata da martani :

Bata tana hallarta bikin hausa ba, shiyasa duk ta gaji akan rawar da tayi.

@muh’d_ zaharadeen cewa yake :

Congratulations Amma meyasa kuke auran tsofaffi

@zs_dansabo yana marywa da @muh’d zaharadeen martani :

Haka Allah ya riga da ya rubuta mana cikin Lauhil Mahfuz.

@missnyclady ita kuma cewa take:

Yanzu itace wannan mace ka aure? Ka duba yadda ta tsufa congratulations.

@hassan senier cewa yake :

Walh mutanan mu wawayene miye abunso acikin wannan abar Duk ta tsofa miyasa tunda bata aureka ba seda tatsufa taga bame aurenta a jinsun su shine kai kuma uwar gwadayi kaga xakaci banxa seta seda kai ai.

Bayan da mutane suyi ta martani miyasa basu ga amarya na murmushi ba.

Shine angon Zaharadeen Salisu dansabo ya wallafa wannan hoto yana mai cewa

“Ga wanda suke tambayar shin amarya tana murmushi ko batayi.’Wani matashi yayi wuff da wata baturiya labarin a cikin hotuna da ya ja hankali mutaneMr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button