QATAR WORLDCUP: Idan Ghana ta doke Portugal Zanyi Zigidir Tsirara Haihuwar uwata – cewar Mawakiya Sister Afia
Wata mawakiya da ke kasar Ghana wadda take da zama a cikin babban birnin Accra ghana tayi alkawalin yin zidigir idan har kasar tayi nasara akan kasar Portugal a wasa kofin duniya da ake bugawa.
Mawakiyar Sister Afia tayi wannan ikirarin ne a shafinata na sada zumunta wato facebook inda ta wallafa cewa.
“Idan har Ghana tayi nasara akan Portugal tayi mata ci ukku da babu Ghana 3:0 Portugal a ranar Alhamis zanyi tsirara zan bayar a samun dandali kai tsaye. Allah ya taimake ni.”
A yau ne da misalin karfe 5:00pm na yamma za’a fafata wannan wasar kada a baku labari.
Wallafar wannan rubutu ya jawowa wannan mawaki cecekuce sosai a karkashin wannan rubutu inda nan take mutane sunka fara yi mata martani wasu naganin tanayiwa kasar tasu shagube ne domin bazasu iya ba.
Hausaloaded.com ta tattaro muku martanin mutane Kamar haka.
@mawuli sedem : a namu nazari tunda muke da gwarzon mai taka leda a fili #bawudinho ghana zatayi nasara
@KOSE TV : haba Ghana Dan Allah ina rokon ku zan iya saya muku duk STONEBWOY idan zaku iya haka.
A dauki hoto a aje.
@Halik Musah : A koda yaushe ae A tsirara kike wane iri kuma za’a sake.
@sister Afia : Ka taba gani gaba daya daman?
@Apema offeh Rawlings : Ko yan wasan ghana suna so wannan abun ya faru, wannan kara musu kuzari da daga su ne.
@sister Afia : saa?
@ Riche nan Yaw Biskit : haka shugaba Akuppo Addo yayi alkawalin gina cathedral ,Allah ya taimake shi ya ci shugaban kasa a yau muna masa fatan Allah yasa ya cika alkawali.
@ sister Afia : nayi kama da shugaban kasa ne?
@Ato plastan : Nayi Azumi saboda bakaken taurari suci ukku 3 hmm alhamis zata zamu ranar nunawa a kyauta.
Sister Afia : chi eyie.