Hausa Hip Hop
Video : Sani Danja – Big Boy (official video)
Advertisment
Wannan wani sabon salo na sani musa danja yayi matukar daukar yan kallo a shafinsa na Youtube da ya shigo da wata waka tashi mai suna “Big Boy”.
Wanda wannan Video baza’a Baka labari ba sai dai ka kalla.
Ga bidiyon nan domin ku kalla
Advertisment
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com